A cikin shirin za a ji a wannan rana ta Talata ce ministan harkokin wajen Iran ke tattaunawa da takwarorinsa na Birtaniya da Jamus da Faransa kan yarjejeniyar nukiliya. Adadin Falasdinawa da suka halaka bayan ruwan alburusai na dakarun Isra'ila sun kai 58.