A cikin shirin za a ji cewa a karon farko kananan hukumomin a tarayyar Najeriya sun samu kudadensu na tallafi kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya, kana kuma a ji wani binciken da kungiyoyi masu zaman kansu suka yi ya yi nuni da cewar jami'an tsaro a Najeriya na shiga cikin barayi masu satar danyen mai a Neger Delta.