SiyasaSaurari shirin safe: 20.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar01/20/2019January 20, 2019Kotun Janhuriyar Demokradiyyar Kongo ta tabbatar Felix Tshisekedi a matsayin shugaban kasa. A Najeriya kuwa shugaba Muhammadu Buhari na APC da Atiku Abubakar na PDP sun ki halartar mahawarar 'yan takarar shugabancin kasar.https://p.dw.com/p/3BrAYTalla