1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.01.2019

Gazali Abdou Tasawa
January 22, 2019

A cikin shirin za ku ji ra'ayoyin al'ummar karamar hukumar Jada ta jihar Adamawa da ke zama mahaifar Atiku Abubakar dan takarar jam'iyyar adawa ta PDP a zaben Najeriya na 2019 kan takarar dan garin nasu.

https://p.dw.com/p/3BwFP