1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 28.09.2019

Zainab Mohammed Abubakar
September 28, 2019

An samu tashin bama-bamai a sassa daban daban na Afganistan a daidai lokacin da jama'a ke kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa a wannan Asabar, zaben da 'yan Taliban suka yi gargadi a kai

https://p.dw.com/p/3QOK7