1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na 09.06.2018

Mouhamadou Awal Balarabe
June 9, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa mayakan Taliban sun amince da shirin bude wuta a lokacin bukukuwan karamar sallah a Afghanistan kwanaki biyu bayan da shugaban kasa Ashraf Ghani ya dauki makamancin wannan mataki.

https://p.dw.com/p/2zCUe