SiyasaSaurari shirin safe na DW Hausa (01.05.2018)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar05/01/2018May 1, 2018 MDD ta nuna rashin jin dadi kan harin Kabul da ya yi sanadiyyar rayukan 'yan jarida 10 cikin mutane 25 da suka rasa rayukansu. Jamus ta dauki tsauraran matakan tsaro, gabanin zanga-zangar bukin ranar ma'aikata a birnin Berlin.https://p.dw.com/p/2wx2OTalla