SiyasaShirin safe na DW na 04.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari02/04/2018February 4, 2018A cikin shirin za a ji cewa, Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na cike da tsammanin sanar da kafa sabuwar gwamnatinta daga wannan Lahadin ko a ranar Litinin ko kuma ma har ya zuwa ranar Talata tare da 'yan jam'iyyar SPD.https://p.dw.com/p/2s5zXTalla