SiyasaShirin Safe na DW na 26.03.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari03/26/2017March 26, 2017A cikin shirin za a ji cewa wani harin da jirgin sama maras matuki na Amirka ya kai a Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwar wani jagoran 'yan Al-Qaida mai suna Qadri Yasin dan kasar Pakistan.https://p.dw.com/p/2ZxmrTalla