1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Zulaiha Abubakar
May 23, 2018

Jam'iyya mai mulki ta CNDD-FDD a kasar Burundi ta sake sanar da Pierre Nkurunziza a matsayin shugaba mai cikakken iko, kuma bisa dukkan alamu mulkin nasa ba shi da wa'adin karewa nan kusa.

https://p.dw.com/p/2y9W2