1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

December 1, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji cewa kungiyar matasan arewacin Najeriya ta bukaci jama'a ta fara yunkurin kare kanta daga tabarbarewar tsaro. Akwai rahoto kan nuna kyama ga masu cutar HIV/AIDS a Taraba Najeriya da rahoto kan tattaunawar Hukumar Zaben Nijar CENI da wakillan jam'iyun siyasar kasar da kuma rahoto kan tsarin kiwon lafiyar kasar Ghana. 

https://p.dw.com/p/3m3C5