A cikin shirin za ku ji cewa Jamus na shirin kakaba sabuwar dokar kulle mai karfin gaske domin tunkarar coronavirus. Akwai rahoto kan halin da ake ciki a Nijar game da zaben kananan hukumomi na wannan Lahadi da rahoto kan yadda rikicin Boko Haram ke shafar tsofaffi a Najeriya.