SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda12/28/2021December 28, 2021Bayan labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa ministan shari'a na kasar Gambiya, ya bukaci da a yanke wa tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh da abokan burminsa hukunci sakamakon mulkin da ya bayyana da na danniya da suka yi tsawon shekaru 22.https://p.dw.com/p/44tHmTalla