1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

January 21, 2022

A cikin shirin za a ji cewa hukumomi a Burkina Faso sun haramta gudanar da wasu jerin zanga-zanga guda biyu da aka shirya gudanarwa a kasar mako saboda rashin tsaro da ke kara ta'azzara a kasar da ke yammacin nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/45s59