1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

November 14, 2022

A cikin shirin za a ji cewa, a yau ce ranar yaki da cutar suga a duniya, za a ji halin da masu cutar ke ciki mussaman a kasashe masu tasowa. A Najeriya, masu ajiye kudi a gida na rububin siyan amfanin gona, saboda gudun asarar kudinsu. Shugaban kasar Senegal ya dauki wasu matakai na saukaka tsadar rayuwa.

https://p.dw.com/p/4JTDJ