1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Mouhamadou Awal Balarabe
February 2, 2023

A shirinmu za ku je cewar Paparoma Francis na maida hankali kan lamuran coci da ke taka muhimmiyar rawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango mai fama da tashe tashen hankula. Idan ya tashi kwango, zai je Sudan ta Kudu.

https://p.dw.com/p/4N0H4