A cikin shirin za a ji inda aka kwana game da tattarawa da kuma bayyana sakamakon zaben Najeriya wanda wakilan jam'iyyun adawa suka kira da a soke shi, a Nijar kwa kungiyar ICG ta sanar da cewa kungiyoyin ‘yan ta’adda sun kafa sabon sansani a wasu iyakokin kasar.