A cikin shirin za a ji cewa hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar, a Nijar kungiyoyin fararen hula na mayar da martani kan kudurin shugaban kasar Faransa na sake tsarin huldar kasarsa da nahiyar Afirka.