Shirin ya kunshi jan kunnen da hukumomin Najeriya ke yi wa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Peter Obi da mataimakinsa Datti Baba Ahmed a kan kalaman da suke furtawa da ke iya zama abarazana ga zaman lafiya. A Kamaru akwai ce-ce-ku-ce kan nadin dan adawa matsayin Sanata da Shugaba Paul Biya ya yi.