Shirin ya kunshi kokarin hukumomin jihar Jigawa ta Najeriya na magance rikicin manoma da makiyaya. KAnawa kuma na ci gaba da martani ne kan rushe-rushen gidaje da sauran gine-gine da sabuwar gwamnati ke yi. Akwai yadda darajar fatun dabbobin da aka yi Layya da su ke faduwa a Nijar.