1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
August 17, 2023

A cikin shirin za a ji yadda jamhuriyar Nijar ke fama da hauhawar farashin kayayakin abinci biyo bayan takunkuman karya tattalin arziki da kungiyar Ecowas ta kakabawa kasar bayan juyin mulki.

https://p.dw.com/p/4VGLR