1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 04.03.2022

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 4, 2022

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na yaki da nuna wariya ga masu dauke da cuta mai karya garkuwar jikin dan Adam wato HIV/AIDs ko SIDA a Ghana. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/482k5