SiyasaShirin Yamma 06-05-19To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/06/2019May 6, 2019MDD ta ce mutane miliyan daya da rabi a Somaliya na fama da yuwan kuma adadin na iya karuwa da rabin miliyan kafin nan da watan Yuli sakamakon farin da ake fama da shi a kasar.https://p.dw.com/p/3I1zBTalla