1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 08.05.2020

Binta Aliyu Zurmi
May 8, 2020

A cikin shirin za ku ji halin da ake ciki a kan batun corona, inda kungiyar Ecowas ta bi sahun Hukumar Lafiya ta Duniya wajen gargadin kasashen Afrika da su yi taka tsantsan da maganin da kasar Madagaska ta ce ta gano ya na maganin cutar coronavirus.

https://p.dw.com/p/3bxNT