SiyasaShirin Yamma 15-05-23To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/15/2023May 15, 2023A Senegal an yi arangama tsakanin 'yan sanda da matasa magoya baya Ousmane Sonko a Ziguinchor da ke a kudancin Casamance a jajibirin da dan adawar yake shirin sake bayyana a gaban kotu.https://p.dw.com/p/4RNj5Talla