SiyasaShirin yamma 17.06.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi06/17/2019June 17, 2019A cikin shirin za a ji cewar tsohon shugaban kasar Masar Muhammad Morsi ya rasu. Morsi ya gamu da ajalinsa ne bayan da ya yanke jiki ya fadi a kotu a lokacin da ake masa shari'a. https://p.dw.com/p/3KbnUTalla