SiyasaShirin Yamma 19.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa05/19/2019May 19, 2019A cikin shirin za a ji cewa, wasu masu yawon bude ido a kasar Masar sun tsallaka rijiya da baya, bayan da suka tsira daga wani harin da aka kai, mutune 17 da ke cikin motar safa sun sami raunika bayan da wani bam ya daki motar da suke tafiya a ciki.https://p.dw.com/p/3IkfYTalla