1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 26.07.2018

Gazali Abdou Tasawa
July 26, 2018

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa dan takarar jam'iyyar PTI a Pakistan Imran Khan ya yi ikrarin lashe zaben 'yan majalisar dokoki da aka yi a kasar a wannan Laraba.

https://p.dw.com/p/329LF