1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW 23.11.2017

Yusuf Bala Nayaya
November 23, 2017

A shirin za a ji yadda 'yan jarida ke ci gaba da ganin tasku a Yuganda, yayin da a Najeriya wasu kwarru suka yi wani zama don daukar matakan kare fararen hula da rikici kan rutsa da su a yi asarar rayuka.

https://p.dw.com/p/2oAFC