SiyasaShirin yamma na DW na 09.04.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu04/09/2017April 9, 2017Shirin ya kunshi labarai da ma rahoto kan harin kunar bakin waken da aka kai kan Kiristoci Kibdawa na Masar daidai lokacin da suke ibada a wasu majami'unsu biyu da ke kasar. Akwai kuma shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku.https://p.dw.com/p/2axSxTalla