SiyasaShirin yamma na DW na 19.05.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/19/2018May 19, 2018Gamayyar 'yan adawa a kasar Burundi sun yi watsi da sakamakon zaben raba gardaman da aka gudanar na ranar Alhamis a kasar wanda zai iya bai wa shugaban kasar Pirre Nkurunziza damar tsayawa a kan mulki har ya zuwa shekara ta 2034. https://p.dw.com/p/2y11ATalla