A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji yadda a kasashen Nijar da Burkina Faso ake samun karuwar adawa da ci gaba da zaman sojojin Faransa. Akwai rahoto kan taron matan shugabannin nahiyar Afirka a Abuja. Muna tafe da shirin Labarin Wasanni da Ji Ka Karu.