1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

December 9, 2021

Za a ji yadda aka yi bikin ranar yaki da cin hanci da rashawa a Nijar da kuma Najeriya, kasashen da batun ke shan al’amura baya. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani sabon jirgin ruwan yaki a birnin Lagas.

https://p.dw.com/p/444Bh