1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

October 24, 2022

Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz da Firaminista Denis Shmyhal na Ukraine sun halarci taron 'yan kasuwa tsakanin kasashen biyu da ya mayar da hankali kan sake gina Ukraine da taimakon kasashen duniya bayan yaki.

https://p.dw.com/p/4Icse