SiyasaSaurari shirin yammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S06/02/2023June 2, 2023Babban sakataren MDD Antonio Guterres ya yi kakkausar suka kan tashe-tashen hankula a Senegal tare da yin kira da a kai zuciya nesa, a yayin da babban birnin kasar ke cikin fargabar karin tarzoma bayan hukuncin da aka yanke wa madugun 'yan adawa.https://p.dw.com/p/4S8ppTalla