Yan adawar Siriya sun yi Allah wadai da jawabi kan Idlib
August 31, 2018Talla
Da yake karin bayani Yehia Arid guda cikin wakilan 'yan adawa a tattaunawar sulhun da Majalisar Dinkin Duniya ke jagoranta kan rikicin na Siriya ya zargi Mistura da ingiza gwamnatin kasar Siriya ta yi amfani da makami mai guba wajen kai hari yankin na Idlib.