Sojojin Pakistan sun kashe jagoran yan takifen masallacin Lal Masjid a Islamabad07/10/2007July 10, 2007An kawo ƙarshen dambarwa da kuma ƙawanyar da aka yiwa masallacin Lal Masjid dake birnin Islamabad a ƙasar Pakistan.https://p.dw.com/p/Btv4Shugaban Masallacin Lal Masjid Abdul Rashid GhaziHoto: APTalla