Taba Ka Lashe: 25.12.2024
December 31, 2024Talla
Karo 41 na kokowar gargajiyar Nijar na fitar da zakara na shekara ta 2024 ya gudana a Jihar Dosso da ke a yammancin kasar. Kwararru a kan sha'anin kokowar sun yi amfani da damar domin yin gyaran fuska a kan wasannin domin kara karfafa al'adar. Daga kasa za a iya sauraron sauti.