Talla
A kasar Jamus, wani bincike ya gano yadda masu hannu da shuni da manyan ma'aikata ya zuwa 'yan kasuwa, basu damu da mallakar motar hawa ba duk da cewa kasar na daya daga cikin kasashen duniya da ke kera motoci. A saurari shirin don jin dalilin yin hakan.