Al'aduNijarTaba Ka Lashe:19.09.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduNijarMohamed Tidjani Hassane MAB09/19/2023September 19, 2023Shirin ya nufi masarautar Abzinawa ta yankin Zinder da ke Jamhuriyar Nijar don duba tarihi da kuma al'adun masarautar har ma da irin rawar da take takawa wajen sasanta rikice-rikice tsakanin al'umma. https://p.dw.com/p/4WYkRTalla