Marigayi tsohon Shugaba Mohammad Hosni Mubarak ya dare kan karagar mulkin Masar bayan kisan gillar da aka yi wa tsohon Shugaba Anwar Sadak.Ya jagoranci mayakan sama lokacin yaki da Izra'ila a 1973 inda ya taimaka aka kwato yankin Sinai daga Isra'aila.