1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNijar

Nijar: Tattaunawa da Farfesa Ado Mahaman

Gazali Abdou Tasawa ZUD/LM
January 17, 2025

Babban malamin tarihi a Jamhuriyar Nijar Farfesa Ado Mahaman ya rubuta littafi na musamman, kan tarihin zuwan addinin Kirista kasar. Ya kuma shaida wa DW dalilansa na rubuta litaffin da aka kaddamar a baya-bayan nan, ga faifen bidiyon tattaunawar.

https://p.dw.com/p/4pITw