You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Tilla Amadou
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Tilla Amadou
Labarai daga Tilla Amadou
Ashe matan Abzinawa na kada goge?
Ashe matan Abzinawa na kada goge?
Ko kun san yadda kidan gogen matan Abzinawa ya samo asali? Ga faifen bidiyonmu daga jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar.
Libiya: Tisa keyar 'yan ci-rani Nijar
Libiya: Tisa keyar 'yan ci-rani Nijar
Libiya ta tasa keyar 'yan ci-rani sama da 1,500 Jamhuriyar Nijar, inda suka ya da zango birnin Agadez.
Agadez: Sana'oin mata masu larurar nakasa
Agadez: Sana'oin mata masu larurar nakasa
Nijar: A jihar Agadez mata masu fama da nakasa sun dukufa yin sana'oi hannu duk da kalubalen rayuwa da suke fuskanta yau da kullum
Abu Namu: 29.11.2023
Abu Namu: 29.11.2023
Hijirar yara mata a Jamhuriyar Nijar
Abu Namu: 06.09.2023
Abu Namu: 06.09.2023
A duk lokacin da wata matsala ta faru a cikin kasa kamar a baya-baya nan da Jamhuriyar Nijar ta fuskanci juyin mulkin soja, mata kan fada cikin matsaloli a lokutan da kayayyakin amfanin yau da kulum suka yi tashin gauron zabi. Matan kan koka da yadda kudin cefane ke yi musu karanci, ganin yada maza ke kin kara kudi a lokacin matsala. Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
Bukatar dorewar zaman lafiya a Nijar
Bukatar dorewar zaman lafiya a Nijar
Kira ga al'ummar Jamhuriyar Nijar, kan su yi kokari wajen kare martabarsu ta hanyar tattalin zaman lafiya.
Nuna karin labarai
Je ka homepage