SiyasaNeman tsagaita wuta a AfganistanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdul-raheem Hassan08/20/2018August 20, 2018A ranar Litinin ne 'yan kasar Afganistan ke fatan ganin fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin gwamnati da Taliban, 'yan kasar dai na fatan yarjejeniyar za ta ba su damar gudanar da shagulgulan Sallar layya.https://p.dw.com/p/33QZyTalla