SiyasaYaki da cutar Malariya a Burkina FasoTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa02/22/2017February 22, 2017Malariya ta kasance cuta mafi kashe rayuka musamman a nahiyar Afirka. Kimani mutane dubu 900 ne ke mutuwa a kowacce shekara sanadiyyar cutar amma wani masanin kimiyya ya kirkiro da wani sabulun wanka a Burkina Faso don magance cutar.https://p.dw.com/p/2Y4IETalla