Siyasa'Yan adawa sun juya baya ga majalisa a TogoTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/15/2017September 15, 2017'Yan majalisar dokoki na bangaran adawa a kasar Togo sun fice daga majalisar dokokin kasar, inda suka ce ayar dokar da gwamnati ta ke kan batun kawo sauye-sauye a kundin tsarin mulki bai tabo kayyade wa'adin mulki ba. https://p.dw.com/p/2k40uTalla