1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yiwuwar fuskantar karancin cimaka sakamakon ta'adin farin dango

March 9, 2020

Sakamakon ta’adin farin dango a wasu kasashen Afirka na wasu makonni a halin yanzu, Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiwuwar kasashen da abin ya shafa su iya gamuwa da karancin cimaka.

https://p.dw.com/p/3Z6nk