SiyasaZa a aiwatar da yarjejeniyar sauyin yanayi ta ParisTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZahraddeen Lawan11/18/2016November 18, 2016Kasashen duniya sun amince da aiwatar da yarjejeniyar sauyin yanayi da aka amince da ita a birnin Paris na Faransa a shekarar da ta gabata biyo bayan kammala taron sauyi yanayi da aka yi a Maroko.https://p.dw.com/p/2Sv9QTalla