Zaben raba gardama cikin tashin hankali a ZARTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Mahman Abdou12/14/2015December 14, 2015'Yan jamhuriyar Afirka ta tsakiya kimanin miliyan biyu sun kada kuri'a a zaben raba gardama na sabon kundin tsarin milkin kasar. Sai dai zaben ya gudana cikin tashin hankali da ya haddasa mutuwar mutane.https://p.dw.com/p/1HN7fTalla