1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaman taron hukumar CESOC a Nijar

Gazali Internet(HON)September 18, 2014

Hukumar da ke kula da baiwa gwamnatin Nijar shawarwari kan batun tattalin arziki, noma da kiwo da ma zamantakewar al'umma ta CESOC ta Soma Zaman taronta a Yamai babban birnin kasar.

https://p.dw.com/p/1DFLj